8 Oktoba 2025 - 09:26
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron "Iran Hamdel" A Husainiyar Imam Khumaini

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: a ranar Talata 7 ga watan Oktoban 2025 ne aka gudanar da taron al’umma mai taken "Iran Hamdel", wanda ke ba da labarin irin tallafin al'ummar Iran tun daga kan coronavirus zuwa guguwar Al-Aqsa da kuma yakin kwanaki 12 da Isra’ila a ranar Talata tare da halartar iyalan shahidai da masu gwagwarmayar jihadi a Husainiyyar Imam Khumaini (R) Hoto: Shafin Jagora

Your Comment

You are replying to: .
captcha